Taliya da manja

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Taliya da manja
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16760756

Kixuba ruwa a tukunya
Idan y tafasa kixuba taliyarki
Ki rufe
Idan t dahu ki tace kixuba a plate
Kisoya manja ki yanka su salad
Kixuba maggi d yaji akan tali yar shkn
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)