Dahuwar kanzo

Nusaiba Sani @momtwins02
Na dawo daga school Kuma na gaji sosai naji ban iya cin abinci gashi inajin yunwa sai dabarar dafa kanzo ta fadomin dama inada Rama cikin fridge kawai sai na hada Kuma yayi dadi sosai
Dahuwar kanzo
Na dawo daga school Kuma na gaji sosai naji ban iya cin abinci gashi inajin yunwa sai dabarar dafa kanzo ta fadomin dama inada Rama cikin fridge kawai sai na hada Kuma yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki aza tukunya ki zuba Mai ki soya albasa kisa jajjagen tarugu da albasa ki soya
- 2
Sai ki zuba ruwa kisa Maggi ki bari su tafasa sai ki wanke kanzon ki sosai ki tabbatar kin ciremai kasa
- 3
Sai ki zuba ki motsa sosai idan ya tafaso sai ki zuba Rama da lawashi ki rufe ki barshi sai ya dahu
- 4
Sannan ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16768930

sharhai (5)