CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sandwich mai sardine
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sandwich mai sardine ainihin hoton girkin

Sandwich mai sardine

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123

Inada sardine Dina a pantry ga kuma leftover bread da taarugu da sauransu kawai nahada#pantry

Inada sardine Dina a pantry ga kuma leftover bread da taarugu da sauransu kawai nahada#pantry

Kara karantawa

Sandwich mai sardine

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123

Inada sardine Dina a pantry ga kuma leftover bread da taarugu da sauransu kawai nahada#pantry

Inada sardine Dina a pantry ga kuma leftover bread da taarugu da sauransu kawai nahada#pantry

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  • Sardine,
  • mai
  • ,albasa
  • taarugu,
  • curry
  • ,thyme
  • breadi
  • ,karas
  • Ragowar latas,
  • cucumber,
  • da dandano,
  • butter
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Kinsamu tukunyarki ki zuba mai da albasa idan tadan soyu sai kisa mata jajjagagen taarugu Masa dandano,curry da thmye

  2. 2

    Sai nakawo sardine nazuba na mosta na Bari yadan soyu sai kashe

  3. 3

    Sai na kawo bread sai na zuba hadin akan bread na rufe da wani yankan bread na rufe nasake Yi yadda nayi tafarko shikenan nayanyanka muka ci da tea.🍰

  4. 4

    Na kawo bread nayanyan ka su zuwa slice nasa butter sai na shinfida lattuce sai naYan yanka cucumber nakuma gurza carrot na zuba a wann hadin

    Sandwich mai sardinematakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
rannar February 21, 2023 12:49
cooking is not just hubby,is part of me I enjoyed& love cooking and baking
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sandwich Mai Sardine

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Popsicle din Strawberry da agwaluma
  2. Faten wake
  3. Shinkafa da wake
  4. Plomb
  5. Jollop din Shinkafa
  1. Jollop din Shinkafa
  2. Faten wake
  3. Shinkafa da wake
  4. Dafadukan shinkafa da indomie da soyayyen Kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16770806
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close