Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawa kisa gishiri sai ki zuba ruba ki kwaba ki murza shi na 10m sai ki aje ya huta
- 2
Bayan nan sai ki rabashi gida 12 sai mulmula su sannan ki musu fadi girma daya, sai ki aza daya ki shafa mai sannan ki sake dora wani shima ki shafa mai ki haɗa 3 ko fiye daidai yadda zaki iya.
- 3
Sai ki danna shi su hadewa da juna, sai kisa rolling pin kiyi mai fadi in yayi sai ki gasa, haka zakiyi har ki kare.
- 4
Ki riƙa sawa a kyalle yayin da kika gasa saboda kar ya bushe, sai ki buɗe su daga haɗawan da kiyayi sannan ki yanka zuwa samosa strip.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16774025




sharhai (2)