Farfesun tarwada
Yanada dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zan wanke kifi na sosai inyanka lemon tsami inwanke shi tas incire yaukin jiki insa ruwa insake wankewa inyanka intsane.
- 2
Zanyaka albasa dayawa ingara attaruhu da tomato insa grater inmarkada indura tukunya insa mai kadan kisa albasa
- 3
Idan mai yafara suyuwa inzuwa kayan miya idan sunfara suyuwa insa ruwa kadan inasa maggi curry,thyme ginger, garlic spices sai insa kifin inrufe.
- 4
Idan yafara dahuwa insa black pepper inkara albasa idan yakusa dahuwa insa carrot sai inrufe yakara sa sai aci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16781435




sharhai