Cabbage Sauce

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Tanada dadi sosai
Xaki iya chi da shinkafa Ko couscous Ko taliya
Cabbage Sauce
Tanada dadi sosai
Xaki iya chi da shinkafa Ko couscous Ko taliya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka cabbage manya
- 2
Ki wanke sosai
- 3
Ki taceshi
- 4
Ki yanka albasa
- 5
Ki yanka tumatur manya round shape
- 6
Ki samu tukunya kixuba mai kixuba albsa yadan soyu kadan sai ki xuba ruwa kadan sai ki xuba tafarnuwa dasu maggi d curry yana tafasa
- 7
Sai kixuba cabbage dinki da namaa da albasa idan ruwan ya kusa tsotsewa sai ki xuba tumatur Shkn sai ki sauke
- 8
Dmaa kin soya namanki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16783361



sharhai (4)