Kayan aiki

  1. 125 gButter
  2. 1/3 cupsuger
  3. 1 1/2 cupsflour
  4. egg yolk
  5. Flavour of ur choice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki zuba butter kinyi mixing until fluffy

  2. 2

    Ki saka egg yolk ki zuba flavour

  3. 3

    Sannan kisa flour ki hadeshi sosai da sosai kisaka a fridge ya Danyi 10 minutes sai ki fitar kiyi design din dakikeso sannan ki yi baking tsawon 15minutes wutar Sama da kasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

Similar Recipes