Dan bagalaje (wainar rogo)

Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Ina da garin kwaki and Ina Sha'awar cin wainar rogo
Dan bagalaje (wainar rogo)
Ina da garin kwaki and Ina Sha'awar cin wainar rogo
Umarnin dafa abinci
- 1
Na zuba garin kwaki a bowl na sa sinadarin dandano na juya na kawo ruwan zafi na kwaba
- 2
Na jajjaga attarugu da albasa na zuba garin da na sawa ruwan zafi na daka ya hade jikin sa
- 3
Na mulmula sannan na danna tsakiya yayi fadi
- 4
Na Dora Mai a wuta da yayi zafi na zuba na soya
- 5
Shi kenan enjoy 😋😋🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16785054

















sharhai