Crispy chicken rangoons

sassy retreats @sadiya6694997
Crispy chicken rangoons
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki sa fulawa a bowl kisa gishiri ki juya sosai sai ki saka kwai ki juya kina sa ruwa kina hada dough har yayi Yanda ake so
- 2
Sai ki ajje a gefe ki zuba yankakken kabuki da carrot da lawashin albasa ki dauko nama da bama dinki ki saka ki juya sosai
- 3
Sai ki dauko dough dinnan ki raba sa gida biyu ki dau daya ki murza ki rana sa gida hudu ki cire gefe da gefe
- 4
Sai ki samu guda daya ki zauna wannan hada in ki rufe Kamar haka
- 5
Ki shafa ruwa a gefe da gefe ki hade Kamar haka ki rufe kar ki bar ko Ina a bude sai ki soya in a deep frying
- 6
Zaki iya ci da ketchup za kuma ki iya ci haka yana da dadi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16788634


















sharhai