CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Maqluba
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Maqluba ainihin hoton girkin

Maqluba

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Maqluba

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Qashi da naman rago
  • Green pepper Nutmeg tomatoes
  • Egg plant
  • Irish
  • Carrots seasonings da spices
  • Cardamom
  • Coriander seeds
  • Cinnamon stick
  • Bay leaf
  • Tomatoes da albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara da sa tafashen nama

    Maqlubamatakin girki1 hoto
    Maqlubamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki wanke shinkafarki tas kisa parboiling

    Maqlubamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki fere dankalinki ki round sanan ki soya

    Maqlubamatakin girki3 hoto
    Maqlubamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki yi slicing egg plant dinki shima ki soya

    Maqlubamatakin girki4 hoto
    Maqlubamatakin girki4 hoto
    Maqlubamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Zaki wanke ki yanka tumatur sanan ki soya shi

    Maqlubamatakin girki5 hoto
    Maqlubamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sanan ki soya albasa

  7. 7

    Idan shinkafar tagama parboiling ki tsane sanan ki daurae ki aje gefe

    Maqlubamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Idan namanki ya dahu tas sai ki tsiyaye ruwan ki aje

  9. 9

    A qasan tukunyar nasa parchment paper saboda bana son ta kama

    Maqlubamatakin girki9 hoto
  10. 10

    Sai ki fara da jera eggplant dinki

    Maqlubamatakin girki10 hoto
  11. 11

    Sanan su dankali

    Maqlubamatakin girki11 hoto
  12. 12

    Sanan carrots

    Maqlubamatakin girki12 hoto
  13. 13

    Sai tomatoes sanan albasa

    Maqlubamatakin girki13 hoto
    Maqlubamatakin girki13 hoto
  14. 14

    Sai ki jajera naman naman tare sa wata sliced danyar albasa

    Maqlubamatakin girki14 hoto
    Maqlubamatakin girki14 hoto
  15. 15

    Sanan ki zuba shinkafarki

    Maqlubamatakin girki15 hoto
  16. 16

    Ruwan naman da kika tace zaki zuba su Cardamom, coriander seeds da cinnamon sai ki maida kirufe su a tare a medium heat saboda ba a buqatan ta qone

    Maqlubamatakin girki16 hoto
  17. 17

    Sai kisa foil paper ki rufe sanan kisa mirfi

  18. 18

    Idan ta dahu sai ci

    Maqlubamatakin girki18 hoto
  19. 19

    I paired mine with salad and mango juice

    Maqlubamatakin girki19 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar February 28, 2023 09:02
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pringles
  2. Fanke
  3. Plantain puff puff
  4. Samosa da lamun carrot🥕 da bitr
  5. Sosai kwai da bredi da tea☕
  1. Pringles
  2. Fanke
  3. Plantain puff puff
  4. Samosa da lamun carrot🥕 da bitr
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16791932
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close