Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
  1. Plantain 3psc
  2. 4 cupFulawa
  3. 1/4 cupSugar
  4. Yeast 1tbps
  5. 1/2 tspGishiri
  6. 1 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki markada, planting kisa a kwano kisa fulawa akai kisa,

  2. 2

    Sugar kisa gishiri kisa yeast ki mosa sosai

  3. 3

    Sai ki dauko ruwa ki kwaba sai ki rufe kibarsa kamar 30mint sai ki dauko mai kisa,

  4. 4

    Kan wuta ki soya Akoi dade sosai😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes