Umarnin dafa abinci
- 1
Kijajjaga attaruhu da albasa
- 2
Seki yayyanka koren tattase
- 3
Kidora frying pan akan wuta kizuba mangyada
- 4
Seki fasa kwai dinki kizuba a ciki ki gauraya
- 5
Daganan seki zuba koren tattase da jajjagen kayan miya
- 6
Daganan seki zuba kayan qamshi da dandano
- 7
Seki ta gaurayawa harse ya soyu
- 8
Ana cin wannan sauce din da abinci kala kala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16794488



sharhai