Sphaghetti jollop

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Sphaghetti jollop
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki markada kayan miyarki ki xuba Mai a tukunya
- 2
Ki yanka albasa
- 3
Kixuba kayan miyar kibari y soyu
- 4
Sae kixuba a ciki ki rufe kixuba maggi day curry d ki jajjaga tafarnuwa d citta kixuba ki rufe idan doya t fara dahuwa kadan
- 5
Sai ki xuba taliya ki juya ki rufe har su dahu shkn sai ki sauke
- 6
Sai kixuba ruwa ycc kikeso dama kin yanka doya kin wanke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16801628



sharhai (5)