CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyan kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyan kifi ainihin hoton girkin

Soyayyan kifi

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina San kifi shiyasa bana rabo dashi

Ina San kifi shiyasa bana rabo dashi

Kara karantawa

Soyayyan kifi

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina San kifi shiyasa bana rabo dashi

Ina San kifi shiyasa bana rabo dashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

45 min
3 yawan abinchi
  • Kifi
  • Leman tsami
  • Sinadarin dandano
  • Kayan kanshi da Dan gishiri
  • Albasa
  • Man kuli
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

45 min
  1. 1

    Da farko na zuba kifin a bowl na zuba ruwa ya Sha Kan sa na matse leman tsami a Kai sanan na wanke shi sosai

  2. 2

    Se na Kuma dauraye shi da wani ruwan da na dan matsa leman tsamin sanan na tsane shi a matacin taliya.
    Na bare albasa na yankata kanana na barbada ta akan kifin

  3. 3

    Na hade kayan kanshi,Dan gishiri da sinadarin dandano waje daya na jujjuya sannan na barbada akan kifin da na tsane ko Ina ya samu se na saka rariya na rufe tsawon 25min

  4. 4

    Na Dora Mai a wuta yayi zafi na zuba kifi na soya.

    Note baa juya shi sosai sbd kada ya farfashe in kin zuba ki bashi time bari daya ya soyu se ki juya daya barin ma ya soyu.

  5. 5

    Shi kenan enjoy🤤😋😋.

    Zaki iya sawa a miya ko ki hada da shinkafa da wake ko ki dangwala da yaji kice

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar February 12, 2023 11:13
Kano

sharhai (5)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
February 14, 2023 04:52
Super
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kifi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pancake
  2. Coconut rice
  3. Masa da miyar alayyahu
  4. Doya da kwai da shayin na'a na'a
  5. Dafadukar taliya da kabeji hadi da tumatir
  1. Pancakes 🥞
  2. Sphaghetti jollop
  3. Faten Tsakin Masara
  4. Miyar kabiji
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16801655
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close