Masa da miyar alayyahu

Ni da kaena masar nan tayi min dadi oga ma yace da miyar da masar duk sunyi Dadi
Masa da miyar alayyahu
Ni da kaena masar nan tayi min dadi oga ma yace da miyar da masar duk sunyi Dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Na jika shinkafa ta tun dare t kwana sae wjn 3 na wanke ta nasa dafaffaiyar shinkafa da yeast aka Kai min markade
- 2
Byn an kawo nasa no-no n juya n rufe na barta a wjn Rana ta tashi
- 3
Byn t tashi sae nasa baking powder da sugar da gishiri n juya na fara suya
- 4
Na gyara kyn Miya ta nayi grating dinsu sae n yanka albasa na zuba Mai a tukunya yy zafi sae n zuba albasar n barta t dan soyu kadan sae na zuba kyn Miyar
- 5
N barsu suka soyu sosae sae nasa kyn dandano da curry da spices na gyara kifina n xuba n juya
- 6
Dama na yanka alayyahu n wanke n tsane shi sae n xuba n juya n rage wuta minti kadan n sauke
- 7
Shikenan an gama sae ci.A bakin waaa???
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (4)