Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na zuba butter da sugar na mixing har sugar ya narke saina kawo kwai nasa na juya sannunku nasa vanilla flavor nazuba flawa da baking powder na kwaba ya hade jikinshi
- 2
Nadora nonstick pan awuta naringa diban kwabin ina sawa yanda nakeson girmanshi
- 3
Yarana sunji dadinshi sosai ga saukin yi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16801981





sharhai (3)