Doya da kwai da shayin na'a na'a

Erbeederh Hoossereeneeh @abida3258
Doya da kwai da shayin na'a na'a
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16802556

Da farko zaki dafa doya sai ki soya da kwai
Zaki zuba na'a na'a da sauran kayan kamshi sai ki dafasu ki tace sai kisa sugar
An kwafa!
More Recipes

sharhai