CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon niqaqaiyar farar shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon niqaqaiyar farar shinkafa ainihin hoton girkin

Tuwon niqaqaiyar farar shinkafa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Tuwon niqaqaiyar farar shinkafa

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Farar shinkafa
  • Ruwa
  • tukunya
  • Muciya
  • Abun girki
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki auna farar shinkafarki sanan ki wanke ta tas idan kuma akwai tsinta sai ki tsinceta tsa sanan ki wanke

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki1 hoto
    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki jiqata tayi kaman 2 kou 3 hours tayi laushi sosai

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan ta jiqa sai ki qara wankewa

  4. 4

    Kisa a blender da ruwa ki niqa har tayi laushi amma karki cika ruwa kuna kar tayi kauri

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki4 hoto
    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan yayi laushi sai ki samu tukunyarki kisa ta akan wuta medium heat sanan ki juye wanan qulun

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai ki kawo muciyanki kiyi ta juyawa har ya dahu ya yi kauri

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Idan ya dahu sai ki dan mai ruwa kaman half cup yanayin dai kaurin da kike so sanan ki rufe ki barshi ya dan sulalu

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Idan yagama sulaluwa sai ki qara tuqawa

    Tuwon niqaqaiyar farar shinkafamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai mulmulawa da serving

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar March 06, 2023 23:38
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
March 08, 2023 09:54
kai wa
wannan ay dole yayi dadi 😋
ina ma zan samu miyar guro danye da taji kifi....🔥🔥
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gasashen kifi mai lemon da cucumbar
  2. Cincin Me Plantain
  3. Soyayyar Italian pasta Mai carrot da parsley
  4. Faten Plantain
  5. Coconut rice da bussashen inibi
  1. Coconut rice da bussashen inibi
  2. Hadaden burodi
  3. Stuffed dates
  4. Aya mai sugar
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16805768
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close