Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyi perboiling shinkafa ki ajiye.
- 2
Ki zuba mai a tukunya ki yanka albasa kisa, idan ta ɗan fara soyuwa kisa ginger & garlic paste kisa mincemeat in yayi kisa tattasai da tumartur kisa green peas kibarshi ya soyu
- 3
In yayi kisa seasoning da spices sai ki zuba ruwan nama ki ƙara da Normal ruwa yadda zasu dafa shinkafar ki barsu suyita tafasa like 5m.
- 4
Ki zuba shinkafa a tukunya ki zuba carrot sai ki dauko hadin ki zuba cikin shinkafar ki motsa ki aza kan wuta ta dahu, in tayi sai ki sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16807782







sharhai