Yam ball Mai carrot
Wannan yamball yanada saukin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan da na lussafa ki fere doya ki wanke ki yanka sannan ki dafata da gishiri kadan da sugar,kidakata da chili da Albasa da tafarnuwa sannan kisa maggi gishiri kadan da curry da thyme da Naman kaza sannan kizuba carrot dinki dakika gyara ki ka goga kizuba ki juya
- 2
Sannan ki mulmula yanada kike bukata
- 3
Sannan ki fasa kwai Wani roba ki yanka Albasa,inkina so kisa maggi Amma ni bansa komi ba Albasa kawai nasa don bani bukatar ya yi ruwa idan Kuma kina amfani da farin maggi kina iyasawa
- 4
Sannan kisa Mai afryfan ki kunna wuta idan man yayi ki Dinka sa yamball dinki Akai sannankisa amai ki soya idan yayi kijuya sannan ki fidda kisa amataci manyafita sannan kisa amazubi damakin tanadi juice dinki wannan ba Aba yaro maikyuya
- 5
Allah ya amintar da hannayenmu sihha wa hanah
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (2)