Shinkafa da wake da mai da yaji
Salamatu Labaran @Salma76
Shinkafa da wake da mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16815368
Da farko zaa gyara wake a wanke a dora a wuta asa albasa da gishiri ya dahu sosai.
A wanke shinkafa a in ruwa ya tafasa a zuba,ta dahu.
Sannan a wanke kabeji da gishiri tsab da tumatir da albasa a yanka kanana.
Idan anxo ci asa mai da yaji da maggi a zuba kabejin aci.
An kwafa!
More Recipes

sharhai