CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcum
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcum ainihin hoton girkin

Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcum

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Habibaty kutanadi shayi bil laban kakkaura😂

Habibaty kutanadi shayi bil laban kakkaura😂

Kara karantawa

Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcum

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Habibaty kutanadi shayi bil laban kakkaura😂

Habibaty kutanadi shayi bil laban kakkaura😂

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
4-6 yawan abinc
  • Rabin doya
  • litaMai
  • Maggi2 gishiri kadan
  • cokaliThyme,da curcum,Rabin
  • Albasa Mai lawashi guda
  • Fulawa kufi guda
  • 1Kwai
  • Ruwa daidai bukata
  • Sugar chokali guda
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan da na lussafa da dafaffar doyanki Mai gishiri da sugar kadan, wadda kika fere kika wanke kika yanka kika dafata

    Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcummatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki kwaba fulawa da kwai da curcum da thyme da maggi da Albasa Mai lawashi da gishiri kadan

    Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcummatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan ki kunna wuta kisa fryfan ki zuba Mai idan yayi zafi kidinga sa doyan afulawan kinasawa Mai kina soyawa idan yayi ki juya sannan ki kwashe kisa amataci Dan man yafita

  4. 4

    Sannan ki juye aflat kiyi mashi kwalliya da ganyan da kikeso kaman haka

    Soyayyar doya da kwai da fulawa da curcummatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan Zaki iyaci da yaji ko ketchup

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu Acilafiya nagode

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar February 20, 2023 21:55
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Da Kwai Fulawa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Shinkafa da wake da mai da yaji
  2. 13ltr alkaki
  3. Sauce din egg plant
  4. Tomato salad
  5. Shashakan masara ko muce Dan malele da manja da yaji
  1. Kosan doya
  2. Gasassar samosa Mai Albasa
  3. Jollop din Shinkafa
  4. Faten wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16816478
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close