Kosan doya

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan baa ba yaro Mai kyuya

Kosan doya

Wannan baa ba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya Rabi wadda aka guga da abun goga kubewa
  2. Fulawa ko corn flour chokali guda
  3. Maggi guda hudu
  4. chokaliThyme,Rabin
  5. Mai litar guda
  6. Chilli biyu
  7. Parsley
  8. Tafarnuwa2
  9. Albasa Mai lawash1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan da nalussafa

  2. 2

    Zaki goga doya da Albasa da chilli da tafarnuwa kisa maggi dagishiri da thyme kijuya kisa fulawa kijuya sannan ki sa parsley kijuya

  3. 3

    Sannan kisa Mai afryfan idan yayi ki dinga chura wannan doya kinasawa amai kaman kosai inyayi ki juya

  4. 4

    Sannan kifidda kisa amataci man yafita

  5. 5

    Sannan ki juje aflat Zaki iya ci da yaji ko Wani sauce

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu Aci lafiya nagode

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes