Stir fried pasta
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sami tukunyanki tsaftatace kisa ruwa ki daura akan wuta har ya tausa sanan kisa taliyarki aciki ki jujuya
- 2
Ki wanke veggies dinki ki yankasu da dan girma yafi na fried rice girma tareda slicing albasa
- 3
Idan ta taliyar ta dahu 3/4 sai ki tsaneta a kwando
- 4
Ki sa mai ki soya egg plant dinki idan ya soyu ki kwashe
- 5
Sanan ki soya albasa acikin man tare da sauran veggies dinki
- 6
Sai ki kawo seasoning kou gishiri duk wanda kike so kisa
- 7
Sai ki juye taliyar nan da kika tsane ki jujuya
- 8
Sai kisa su soy sauce dinki da oyster sauce dinki ki juya
- 9
Sai ki kawo Dan ruwan da kika dafa taliyar nan dashi kadan ki sa ki juya leave it to simmer
- 10
Idan komi ya dahu ya hade jikinshi sai ki sauke akan wutan
- 11
Sai serving tare da wanan egg plant din da kika soya
- 12
Zaki iya pairing with any protein of yourself
Keywords
Similar Recipes
More Recipes












sharhai