Samosa da lamun carrot🥕 da bitr

Samosa da lamun carrot🥕 da bitr
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu fulawa kisa mai kisa gishiri ki mosa sai ki dauko ruwa ki kwaba sai kibarsa 10mint rest
Sai ki samu fraying pan kisa mai kisa, Albasa kiyanka kisa kisa garlic kisa ginger ki soya sai kisa, naman da, kk markada kita juyawa sai kisa Maggi gishiri Corry thyme da sauran spices da like so kita juyawa in ya dau nuna kisa carrot ki rufi like 2mint sai ki budi kisa lawasy shikinan yaye sai ki dauko dou dinki ki raba 6psc ki murza ki share mai sai kingama ki hada kusaki murza wanna in yaye
- 2
Fadi sai ki gasa afuraye pan cikinan sai ki raba ki dauko hadin mama kizo kina sawa kina nadiwa har sai kingama kisa, mai kan wuta kisoya
Sauran lemon carrot zaki yanka kanana kisa dauko ginger kisa ki dauko btrs kisa ki dako sugar kisa sai ki markada kitace sai kisa flavor kisa, cikinan sai ki samu kan Kara kisa sai sha Akoi dadi ga lfyn jiki, 😋😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai