Vegetables spaghetti (taliya Mai kayan lambu)
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
- 4
Zakiyi jajjage ki ajiye a gefe kiwanke sauran kayan duka kiyanka albasa da carrot, beans idan kinada da lawashi suma ki ajiye a gefe
- 5
Ki Dora tukunya a wuta kizuba Mai kiyanka guntuwar albasa
- 6
Idan ta soyu saiki zuba jajjagen ki kibashi wuta na 2mnt baa so ya soyu saikiyi sanwa
- 7
Idan ruwanki suka tafasa kisa peas naki da taliya kirufe na mnt daya kijujjuya sbd kada ta game jikin ta
- 8
Kisa curry da gishiri dakuma spices idan takusa tsanewa saiki sa maggi, carrot da ragowar albasa ki kijujjuya ki kashe wuta ki rufe zata tsane Kuma tiririn taliyar zai dafa carrot din da albasa shikenan 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16843857










sharhai (3)