Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin yanka kankanar kiyi blending a blender sai ki zuba powdered milk.
- 2
Sai kisa a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Mango and Watermelon smoothie
#holidayspecial Inada fruits shine nace bari nayi wana combo din ingani ko zaiyi dadi kuma Alhamdulillah family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
Watermelon and coconut smoothie
#teamsokoto Na hada wannan ne saboda yana da matukar amfani ajikin mutum kuma inajin dadinshi Mrs Mubarak -
-
Watermelon, banana and date smoothie
Wana smoothie akaiw dadi sha ga kuma karawa mace niima Maman jaafar(khairan) -
-
-
Watermelon and cucumber drink
Kwana biyu bamuyi typing ba 😄wannan drink din nadade da yinshi kuma inayawan yinshi cox ga Dadi ga lfy Zyeee Malami -
Watermelon smoothie
Wannan smoothie yanada matuqar dadi musamman idan yayi sanyi kuma yaji madara. Bza'a bawa yaro mai qiwya ba. 💯😋 sufyam Cakes And More -
-
Watermelon smoothie
Kawae naji Ina son Shan smoothie shine nayi.yana da Dadi sosae ga Kuma amfani a jiki........😋 Zee's Kitchen -
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Yanada dadi sosai ga kosarwa ga Kara lfy .hi my cookpad fam long time Zaramai's Kitchen -
-
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Watermelon, date and cucumber drink
The drink was so exotic😋. My family were very happy for it Ummu_Zara -
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Inason yin smoothie sabida banana naso shiyasa nakesonyinshiRukys Kitchen
-
-
Watermelon and date juice
wana juice din yanada dadi sha sana yana rage kiba da karawa mace niima baasa sugar aciki , inda kinaso zaki sede ko kisa zuma Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16426928
sharhai (2)