Pepper tofu (pepper awara)

Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
#ramadanclass kugwada wanan girki akwai dadi sosai
Pepper tofu (pepper awara)
#ramadanclass kugwada wanan girki akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki yanka awara kisuya.kitaka attaruhu,albasa kiyanka bell pepper, carrot kigoga
- 2
Zaki dura pan a wuta kisa mai,albasa idan tafara suyuwa kisa dakakken attaruhu kidan suya sama sama kisa maggi, curry,thyme,spices kijuya kisa Ginger paste kijuya kidauko awarar kizuba kijuya kirufe.
- 3
Bayan kin rufe sai juya kikawo bell pepper,carrot kizuba saiki rufe 5mint saiki sauke aci.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16844629



sharhai