Dankali da kwai da sauce

khadijah yusuf @cook_25951409
Dankali da kwai da sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin fere dankalin turawa sai ki wanke sannan ki sa gishiri Dan kadan.
- 2
Sai ki dora mai a wuta. Idan yayi zafi sai ki soya dankalin.
- 3
Sannan ki fasa kwai sai ki yanka albasa sannan ki sa maggi da gishiri kadan sannan ki soya.
- 4
Sai ki soya tumatur da albasa da manja sannan ki sa Maggi da gishiri
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16857561





sharhai