Siraran cincin

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45 Mins
4 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. Sugar Cokali 3
  3. Gishiri
  4. Madara cokali 2
  5. Magerine cokali 1
  6. Baking powder

Umarnin dafa abinci

45 Mins
  1. 1

    Ruwa

  2. 2

    Cinnamon

  3. 3

    A tankade flour a mazubi mai tsabta.

  4. 4

    A wanke hannu,sai a zuba baking powder,da gishiri a gauraya sannan asa. Magerine a sa sugar a sa ruwa akwaba su hadu sosai gaba daya

  5. 5

    Sannan sai a samo abin da zaa yanka a barbada flour a kan tire,a samo wuka a yanka a murza a yanka sirara.

  6. 6

    Bayan an gama sai a soya kar ya kone.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes