CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sinasir da miyan ganye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sinasir da miyan ganye ainihin hoton girkin

Sinasir da miyan ganye

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Kara karantawa

Sinasir da miyan ganye

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  • Farar shinkafa kilo guda
  • Yogurt cup biyu
  • Sugar chokali hudu
  • Gishiri kadan
  • Yis chokali biyu
  • cupMai Rabin
  • Baking powder karani chokali guda
  • Ruwa dai dai bukata
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa jika shikafrki takwana ko da auki wannani ajike kaman haka

    Sinasir da miyan ganyematakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki hade shinkafa da yogurt dasugar da gishiri da yis da baking powder ki markada da ruwa kirufe kibashi awa guda yayi kaman haka

    Sinasir da miyan ganyematakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan kisa shafa Mai fryfan kiza akan wuta kidinga diban kullun kina zubawa kisa marfi ki rufe

    Sinasir da miyan ganyematakin girki3 hoto
    Sinasir da miyan ganyematakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan inkina bukata Zaki iya juyawa sannan ki sa flat kaman haka

    Sinasir da miyan ganyematakin girki4 hoto
  5. 5

    Dama kin tandi miyan taushe ko miyan gyada kizuba kaman haka

    Sinasir da miyan ganyematakin girki5 hoto
    Sinasir da miyan ganyematakin girki5 hoto
  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar October 01, 2023 00:28
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sinasir Soup Ganye

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alkama da wake da mai da yaji
  2. Gasasan kirjin kaza Mai Albasa dachilli
  3. Tsiran anta da nama Mai kuli kuli da Albasa
  4. Kosan dankalin turawa
  5. Arugula leaves sauce miyar jarjir
  1. Spring rolls Mai dankalin turawa
  2. Kosan dankalin turawa
  3. Arugula leaves sauce miyar jarjir
  4. Tsiran anta da nama Mai kuli kuli da Albasa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097665
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close