Sinasir da miyan ganye

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Sinasir da miyan ganye

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan sinasir Bata bukatar dafaffar shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. Farar shinkafa kilo guda
  2. Yogurt cup biyu
  3. Sugar chokali hudu
  4. Gishiri kadan
  5. Yis chokali biyu
  6. cupMai Rabin
  7. Baking powder karani chokali guda
  8. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa jika shikafrki takwana ko da auki wannani ajike kaman haka

  2. 2

    Sannan ki hade shinkafa da yogurt dasugar da gishiri da yis da baking powder ki markada da ruwa kirufe kibashi awa guda yayi kaman haka

  3. 3

    Sannan kisa shafa Mai fryfan kiza akan wuta kidinga diban kullun kina zubawa kisa marfi ki rufe

  4. 4

    Sannan inkina bukata Zaki iya juyawa sannan ki sa flat kaman haka

  5. 5

    Dama kin tandi miyan taushe ko miyan gyada kizuba kaman haka

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes