Arugula leaves sauce miyar jarjir

ummu tareeq @UMTR
Hum wannan miyar zakubiyaci dashinkafa ko tuwo ko Wai ko sinasir
Arugula leaves sauce miyar jarjir
Hum wannan miyar zakubiyaci dashinkafa ko tuwo ko Wai ko sinasir
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Sannan kizuba Mai atukunya yayi zafi kizuba Albasa sannankizuba namankida gishiri kadan da citta kijuya kirufe yasoyu sannan kizuba dafafen chefananki kijuya sannankizuba kayan khamshi da curry da thyme da maggi ki juya da gishiri kirage wutar kibari tasoyu
- 3
Sannanki zuba gyada kijuya ki Dan Kara ruwa sannan kizuba ganyan jarjirkijuya kibata mintoci ki sauke Zaki ya cida shinkafa ko tuwan shinkafa ko cuscus
- 4
Allah ya Amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097672





sharhai