Tsiran anta da nama Mai kuli kuli da Albasa
Kada kubari abaku labari
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka
- 2
Dafarko Zaki yankanamanki falaifalai da anta kibadeshida spices da maggi sa gishiri da Albasagogga da garin yaji sannan ki tsiran abin tsire kinayi kina ajiyewa waje guda
- 3
Sannan kidako kuli kuli kina nasa tsiran Aci sannan kijera awayar oven ki gasa kinayi kina huyawa har yagasu kaman haka
- 4
Allah ya Amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097683







sharhai