Miyar En gayu 😁

Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 @Hh08138400
Wanann miyar Duk Wanda ya gwada shi zai ya sayan mun Jirgin sama 💃
Miyar En gayu 😁
Wanann miyar Duk Wanda ya gwada shi zai ya sayan mun Jirgin sama 💃
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara kayan miyar ki, ki yayyanka veggies, ki Dora mai ah wuta ki zuba mangyada tareda şaka albasa, idan ya soyu
- 2
Saiki zuba kayan miya ya soyu ki zuba sinadaran dandano tareda kyan kamshi Kamar garlic d çıtta
- 3
Ah gefe ki fada egg ki sa dan maggy kadan ki kada kizuba ah pan kiyi shi ya dagargaje Daz scrambled… idan kin kammala saki sake egg en nan ah tukunyar d kk soya kayan miya
- 4
Ki juya ki zuba veggies tareda albasa Sai ki dan zuba Ruwa kadan yay fan romo romo 😋
- 5
Shkenan mintuna 2 ya isa ki sauke, zakiche d Kowani irin Abinchi nidai d yam nachi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/24219114




sharhai