Miyar niqaqqen nama
Akwai dadi.#kanogoldenapron
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba mai akan wuta da albasa ki soya shi,saiki zuba naman ki aciki ki saka su thyme da citta ki jujjuya shi ya saki jikinshi ya dan fara soyuwa amma fa kiyi ta juyawa
- 2
Saiki zuba jajjagen ki maggi tafarnuwa ki juya saiki dan saka mata ruwa kadan ki rufe tayi kamar minti uku saiki zuba su karas dinki albasa koren tattasai ki ki juya ta ki rufe bayan minti Biyar ta nuna
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7756266




sharhai