Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Kano

Abun sha ne mai wartsake jiki,kuma mai matukar dadi da amafani ajikin dan adam💖🥂 #kanogoldenapron

Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)

Abun sha ne mai wartsake jiki,kuma mai matukar dadi da amafani ajikin dan adam💖🥂 #kanogoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5min
3 yawan abinchi
  1. 1&2/3 cup na yankakken cucumber
  2. 1/4 cupsukari
  3. 3citta
  4. 1/2 cupmadarar gari
  5. Ruwa mai sanyi sossai
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

5min
  1. 1

    Ga yawan abunda zaki bukata wajen yin wnanan lemon

  2. 2

    Dafarko zaki zuba cucumber dinki a blender,saiki dan fasa cittarki ki zuba akai,ki zuba sukari, ki zuba madara

  3. 3

    Saiki zuba ruwa mai sanyi akai,sanan saiki kunna blender,idan yafarayi saiki zuba kankara ki barshi yayita nikuwa har sai yayi laushi

  4. 4

    Ki zuba shi acikin mataci mai laushi ki tace,saiki zubar da tsakin shikenan kin gama saiki zuba kankara akai asha lapiya

  5. 5

    Wanan lemo yanadakyau sosai musamma ga maza.

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
rannar
Kano
A serial foodie,home cook,food artist,recipe creator, for more of my Recipes check my Instagram page @Maryaaamah_
Kara karantawa

Similar Recipes