CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alalan leda
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alalan leda ainihin hoton girkin

Alalan leda

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

Alalan leda

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Wake gwan gwani biyu
  • Tarugu guda uku
  • Tattasai guda hudu
  • Tafarnuwaguda uku
  • Magi guda hudu
  • Kori karamin chokali daya
  • Man gyada kwatan kofi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa wake a roba kisa ruwa sai ki barshi yayi minti uku,ki samu turmi ki zuba wake aciki sai ki surfa, sai ki kwashe kisa a roba ki zuba ruwa aciki sai ki rinka zubar da dusan haka zakiyi har sai waken ya wanku babu abin wake aciki

  2. 2

    Zaki gyara tarugu,tattasai,albasa da tafarnuwa ki wanke Sai ki nika da laushi ki samu kwano ki jika magi sai ki sa ruwan magi, kori, man gyada ki juya sosai kwabin kar yayi ruwa kar yayi kauri sai ki samu leda kina iban kullin kina saw a abikin Leda haka zakiyi had ki gama

  3. 3

    Zaki sa ruwa acikin tukunya idan ya tausa sai ki dauko alalan da kika sa a leda kin dan jijjihashi kina sawa acikin ruwa zaki barshi ya nuna tsawon minti goma sha biyar,idan yayi sai ki sauke kici da yaji

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
rannar April 03, 2019 04:35
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Biredin gida
  2. Cookpad logo
  3. Tuwan madara
  4. Vegetable chicken source
  5. Lemon koren tuffa da lemon tsami
  1. Shinkafa da wake da salad
  2. Soyayyen kifi
  3. Biredin gida
  4. Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7968785
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close