Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa wanke kayanmiya gabadaya a jajjaga sai a zuba mai cikin tukunyar a barshi ya yi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri sai a kara ruwa arufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba macaroni da soyayyan nama a juya sannan a rage wuta akuma rufe tukunyar a barshi ya dahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8268975



sharhai