CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Arabian carrot rice
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Arabian carrot rice ainihin hoton girkin

Arabian carrot rice

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Wannan abincin ya kayatar da iyalina sosae 💃sunce nakan tuna musu da abincin labarawa sosae da irin wannan girkinun nawa🤣🤣#1post1hope

Wannan abincin ya kayatar da iyalina sosae 💃sunce nakan tuna musu da abincin labarawa sosae da irin wannan girkinun nawa🤣🤣#1post1hope

Kara karantawa

Arabian carrot rice

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Wannan abincin ya kayatar da iyalina sosae 💃sunce nakan tuna musu da abincin labarawa sosae da irin wannan girkinun nawa🤣🤣#1post1hope

Wannan abincin ya kayatar da iyalina sosae 💃sunce nakan tuna musu da abincin labarawa sosae da irin wannan girkinun nawa🤣🤣#1post1hope

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hour
mutum 3 yawan abinchi
  • 1 cupbasmatirice
  • medium carrots 3(grated)
  • medium onion 1(chopped)
  • 1ground,scotch bonnet
  • 1/4 cupdried grapes(inibi)
  • Ginger and garlic paste
  • Curry da thyme
  • Cinnamon stick,cardamom pods,cloves,cumin seed, da black pepper
  • Cinnamon powder da bay leaf
  • 4seasoning cubes
  • Veg oil
  • Boiled water
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Kisa veg oil a pot yayi zafi,sannan ki zuba albasa ki soya sama sama,kisa cardamom,cinnamon stick,cloves,cumin seeds da black pepper ki juya.kisa attaruhu da kika jajjagah da ginger da garlic ki juya...

    Arabian carrot ricematakin girki1 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki1 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki1 hoto
  2. 2

    Kisa bay leaf,sannan ki zuba oil a tukunya ki soya shinkafar idan tayi saeki tsane oil din a colander.ki zuba shinkafa acikin albasa da attaruhu da kika soya..

    Arabian carrot ricematakin girki2 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki2 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki2 hoto
  3. 3

    Sae ki zuba tafashesshen ruwa daedae wanda zae dafa miki shinkafar,kisa curry, thyme da sinadarin dandano...

    Arabian carrot ricematakin girki3 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki3 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki3 hoto
  4. 4

    Kisa black pepper da cinnamon powdered ki juya,sannan kisa carrots dinki da kika gogah ki juya ki rufe tukunyar ta dahu for 15mins

    Arabian carrot ricematakin girki4 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki4 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan ruwan y tsotse saeki saka inibin ki rage wutar ta turarah

    Arabian carrot ricematakin girki5 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki5 hoto
  6. 6

    Alhamdulillah done💃💃

    Arabian carrot ricematakin girki6 hoto
  7. 7

    Wannan abinci yna da dadi sosae,musamman ga kaza a gefe da lemo mae sanyi🍹🤣

    Arabian carrot ricematakin girki7 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki7 hoto
    Arabian carrot ricematakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar May 20, 2019 11:29
Kano

sharhai (5)

Binta Muhammed Sani
Binta Muhammed Sani @cook_15790124
May 24, 2019 07:44
Wow
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Arabian Carrot Rice

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate milkshake
  2. Chapman
  3. Lemon Dabino Da Kwakwa🍚💃
  4. Trifle
  5. Zobo drink
  1. Wainar Gero
  2. Soyayyar awara da kwai
  3. Chocolate milkshake
  4. Lemon pear da applee
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8814801
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close