Lemon Dabino Da Kwakwa🍚💃

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan abin shaa yana da matuqar dadin gaske😋ga amfani a jikin mutum. Munji dadin shi ni da iyali nah, shiyasa nace bari in kawo muku kuma ku gwada kuji mi muka ji😜#1post1hop

Lemon Dabino Da Kwakwa🍚💃

Wannan abin shaa yana da matuqar dadin gaske😋ga amfani a jikin mutum. Munji dadin shi ni da iyali nah, shiyasa nace bari in kawo muku kuma ku gwada kuji mi muka ji😜#1post1hop

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa kwallo daya
  2. Dabini guda goma
  3. Madarar gari kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara cire baqin dake jikin kwakwar sai na rarraba ta nasa ta cikin ruwa, sai na dauko dabino na wanke shi na bare cikin na cire kwallon nake cikin shi sai na zuba su cikin injin markade nasa ruwan sanyi na markada su sosai, sai na kawo madarar gari na zuba na sake niqa su tare har sukayi laushi.

  2. 2

    Na juye a cup muka shaa🤗wannan abin shaa in kina shaa zakiyi zaton kina shan ice cream ne wallah🍚😂

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes