CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farar shinkafa Mai Albasa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farar shinkafa Mai Albasa ainihin hoton girkin

Farar shinkafa Mai Albasa

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Wannan shinkafar tanada dadin ci matuka,domin kina cin ta kinaji tana bada wani kamshi na musamman iyalina sunajin dadin cin wannan shinkafar

Wannan shinkafar tanada dadin ci matuka,domin kina cin ta kinaji tana bada wani kamshi na musamman iyalina sunajin dadin cin wannan shinkafar

Kara karantawa

Farar shinkafa Mai Albasa

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Wannan shinkafar tanada dadin ci matuka,domin kina cin ta kinaji tana bada wani kamshi na musamman iyalina sunajin dadin cin wannan shinkafar

Wannan shinkafar tanada dadin ci matuka,domin kina cin ta kinaji tana bada wani kamshi na musamman iyalina sunajin dadin cin wannan shinkafar

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupshinkafa
  • 2Bay leaf
  • 1/4 cupJajjagen albasa
  • 1/4 CupMai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinmu

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki dora ruwa acikin tukunya,saiki dora akan wuta

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Saiki zuba albasa,Bay leaf

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Saiki zuba mai

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saiki rufe y tafasa

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Bayan yatafasa saiki zuba shinkafar ki,saiki juya ki bari ta turara zuwa minti 10 zakiji tanada kamshi,saiki sauke,zaki iyaci da ko wace irin miya,nidai naci da chicken stew

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki6 hoto
    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Alhamdulilah Done

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Farar shinkafa Mai Albasamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
rannar July 15, 2019 14:08
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Mai Albasa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Colourful ice pops
  2. Moi moi 2
  3. Alala
  4. Gireba
  5. Parfesun kayan ciki
  1. Alala da miyan albasa
  2. Tuwon shinkafa miyar kubewa danya
  3. Dambun shinkafa
  4. Wainar nama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9211087
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close