Peppered pomo

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Ina matukar son ganda tanada dadin ci,barema inga barta tadawu
Peppered pomo
Ina matukar son ganda tanada dadin ci,barema inga barta tadawu
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadinmu,amma saida nafada gandar sau biyu sainan zanzo nahadata
- 2
Zaki zuba mai acikin atukunya saiki,dauko kayan miyarki wanda kika jajjaga ki zuba
- 3
Saiki barsu su dawu
- 4
Saiki zuba kayan maggi,spice,saiki juya ki bari su kara soyu
- 5
Saiki zuba gadanki wadda kika dafata saiki zuba ruwa
- 6
Saiki zuba lawashi ki bari ta dawu saiki sauke
- 7
Alhamdulilah
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9250527











sharhai