Chocolate sauce/frosting

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Zaki iya amfani dayawa da sauce din nan kamar frosting cake, donut, ko ki zuba kan icecream da sauran su gashi ba wiyan hada wa kuma baya daukan lokaci ga dadi.

Chocolate sauce/frosting

Masu dafa abinci 14 suna shirin yin wannan

Zaki iya amfani dayawa da sauce din nan kamar frosting cake, donut, ko ki zuba kan icecream da sauran su gashi ba wiyan hada wa kuma baya daukan lokaci ga dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Cocoa powder kofi
  2. 2Madara kofi
  3. Bota babban chokali 1
  4. Powdered /icing sugar rabin kofi
  5. Flour babban chokali 1
  6. Gishiri (pinch)
  7. Vanilla 1/2 karamin chokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu roba ki zuba cocoa,sugar,flour da gishiri ki juya sosai ya hade.

  2. 2

    Seh ki samu tukunya karama ki dora kan wuta ki zuba madara,seh ki saka bota ki juya ya narke a kan wuta med flame.seh ki zuba vanilla.

  3. 3

    Ki barshi ya tafaso seh ki zuba hadin cocoa kadan kadan kina juyawa. Seh ki barshi ya dahu minti biyar a wuta kadan kina meh juyashi koda yaushe kar ya kama.

  4. 4

    Bayan minti biyar seh ki rage wuta sosai ki kara barinshi ya dahu na tsawon minti biyar kina juyawa akai akai.

  5. 5

    Shikenan seh ki sauke ki barshi ya huce seh ki juye a roba meh murfi ki adana a fridge.kina iya amfani da shi wajen frosting cake ko donut ko ki zuba a kan ice cream.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes