Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dafa doyarki da gishiri da salt ta dahu sosai
- 2
Sekizuba attaruhunki da albasa a turmi ki daka seki juye doyar ki dakata kisa maggi da kayan kanshi
- 3
Seki mulmula da hannunki kisaka flawa a kwano kisa maggi daya
- 4
Seki saka cikin flawar sannan kisa cikin kwai sekuma ki mayar cikin bread crumbs ki soya cikin mai me zafi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9530669













sharhai