Dafadukan shinkafa da wake tareda zogale

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan dafadukan tanada dadi sosai gakuma zogalen da nasa aciki yakara masa wani dadin dakuma lfy ajikin dan adam

Dafadukan shinkafa da wake tareda zogale

Wannan dafadukan tanada dadi sosai gakuma zogalen da nasa aciki yakara masa wani dadin dakuma lfy ajikin dan adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tafasasshen shinkafa
  2. Tafasasshen wake
  3. Mai
  4. Nama
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Tafarnuwa
  8. Tumatur
  9. Maggie madish Maggie signature na jollof
  10. Curry da thyme
  11. Zogale
  12. s

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadaura tukunya nazuba mai da yayi zafi sai nasa albasa nasoya. Bayan yasoyu sai nazuba jajjagen tumatur attarugu da tafarnuwa tareda citta kadan. Najujjuya sai nazuba nama wanda nariga da natafasa kuma nasoya sai nasa Maggie da sauran sinadaran girkin dafaduka. Sai najujjuya nabarshi zuwa minti biyar don yasoyu. Bayan yasoyu sai nazuba ruwan zafi daidan wanda zaidafa min shinkafar. sai nazuba shinkafar tare da waken najujjuya nasa albasa tareda zogalen najuyasu komai yahade sai narufeta.

  2. 2

    Narage wuta nabarshi har yanuna sai nasauke shikenan sai nazuba a plate nashi abuna nida yarana da oga hhhmmm dadikam bamagana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes