CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Parpesun kayan ciki
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Parpesun kayan ciki ainihin hoton girkin

Parpesun kayan ciki

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
Sokoto

Parpesu da dadi hadde idan yanayin gari da dan sanyisanyi

Parpesu da dadi hadde idan yanayin gari da dan sanyisanyi

Kara karantawa

Parpesun kayan ciki

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
Sokoto

Parpesu da dadi hadde idan yanayin gari da dan sanyisanyi

Parpesu da dadi hadde idan yanayin gari da dan sanyisanyi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Kayan ciki
  • Maggi
  • Gishiri
  • Kayan yaji
  • Tattasai
  • Tarugu
  • Albasa
  • Tafarnuwa
  • Rosemary
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan ciki asa a tukunya

  2. 2

    A cire koda da anta daban sai a tafada tumbi da sauransu

  3. 3

    Idan ya tafada sai a tsaye ruwan a kara wankesu

  4. 4

    Sai akara aza su asa koda da anta asa Maggi, gishiri, kayan yaji

  5. 5

    Idan ya tafada sai asa su Tarugu da tattasai da albasa

  6. 6

    Idan ya kusa dahuwa sai a jajjaga albasa da rosemary a zuba ciki

  7. 7

    Sai abashi kaman minti biyu shikenan an gama Parpesun kayan ciki

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar July 27, 2019 11:43
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pepper Soup Ofals

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Red velvet cakes
  2. Buredi me yanayin fulawa
  3. Dambun Masara
  4. Gullusuwa
  5. Alewar madara
  1. Gullusuwa
  2. Dambun Masara
  3. Alewar madara
  4. Farfesun Naman Rago
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9947972
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close