Farfesun Naman Rago

Fateemerh's cake nd more
Fateemerh's cake nd more @cook_17247583
KANO

Hmmmm

Farfesun Naman Rago

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hmmmm

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman Rago
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatirin Leda
  5. Sindaran damdano
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan ya tafaso sai ki zuba sinadarai da kayan kamshi da tafanuwa ki barshi ya dahu.

  2. 2

    Idan kika kusa saukewa sai kisa onga da curry sai ki bada minti uku sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes