Indian beans soup(this's my signature😉😍)

Wannan miyar tna da dadi sosae,bakina sun kasa gane wace miya na kawo musu...😂😂koda sukaci dadinta y kasa misaltuwa injisu...💃✔
Indian beans soup(this's my signature😉😍)
Wannan miyar tna da dadi sosae,bakina sun kasa gane wace miya na kawo musu...😂😂koda sukaci dadinta y kasa misaltuwa injisu...💃✔
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dan jika wakenki ki wanke tass ki fitar da dusar(kamar zakiyi kosae ko alala)saeki zuba a tukunya mae tsafta kisa kanwa kadan da gishiri,kisa ruwa daedae yadda zae dafa waken y dahu lugufff...
- 2
Ki zuba namanki da kika wanke a wata tukunyar daban,kisa albasa,ginger da garlic paste,sinadarin saka girki kamshi da sinadarin dandano kisa ruwa ki rufe ya dahu sosae...
- 3
Bayan naman y dahu saeki juye a kwano daban ki ajiye a gefe....
- 4
Saeki zuba veg oil a tukunyar kisa albasa da kayan miya dinki ki soya sama sama,sannan ki juye akan dafaffen wakenki ki juya...
- 5
Ki sauke waken yasha iska kadan hka,sannan ki zuba a blender ki markada sosae,yadda komae zae hade y markadu....
- 6
Saeki zuba namanki a tukunya ki juye markadadden waken ki saka turmeric,curry,thyme da sinadarin dandano kisa juya...
- 7
Ki rage wutar ki barta for 5mins ta dan kara dahuwa,then serve and garnish with parsley flakes & enjoy 😍✔
- 8
Zaki iyah amfani da kaza, nama,naman karamar dabba ko kifi gurin yin wannan miyar.
- 9
Sannan zaki iyah cinta da tuwon shinkafa,rotis, bread ko flatbread tna da dadi sosae ❤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (2)