Wainar flour
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9994177

Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai
Zaki tankade flour,asa Maggi da gishiri da attarihunki da albasa bayan an jajjaga ko a yanka kanana sai a kwaba da ruwa.
Sai a dora frying pan a wuta yayi zafi sai suya in an gama za ayi ci ba yaji tunda ansa attarihu a ciki.
An kwafa!
More Recipes

sharhai